Sojojin Isira’ila sun bude wuta kan Falasdinawa a yankunan Lebanon da Gaza har su ka kashe mutane 23 baya ga wadanda su ka ...
Mayakan Boko Haram da na ISIS Shiyyar Afurka Ta Yamma (ISWAP), da suka fi gudanar da harkokinsu a jahar Borno, sun auna jam’an tsaro da farar hula, wanda ta haka su ka hallaka 20 tare da kawar da dubb ...
Sojojin 4 mata na Isra'ila sun yi murmushi, tare da daga hannu da babban yatsa ga dimbin jama'ar da suka tattaru a wani ...
Amma ruwan sama kama da bakin kwarya a kan gaɓar tsaunuka da suka kone, na iya kawo barazanar sabbin matsaloli kamar ...
Gwajin makaman da Pyongyang ta yi shi ne na farko tun bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya koma fadar White House a ranar ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi, inda Ambasada ...
Hamas ta shirya ta saki wasu matan Isra’ilawa hudu da ake garkuwa dasu a yau Asabar a wata musaya da sakin fursinonin ...
Batun aure tsakanin masu jinsi iri daya, kawo karshen ba da shaidar kasa ga jariran da iyayensu ba ‘yan kasa ba, da kuma tasa keyar bakin haure fita daga Amurka ya janyo ce-ce-ku-ce daga kungiyoyi da ...
The code has been copied to your clipboard.
The code has been copied to your clipboard.